ha_psa_tq_l2/86/17.txt

10 lines
300 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene dauda ya ce yahweh yayi mashi?",
"body": "Yahweh ya taimake Dauda kuma ya ta'azantar da shi."
},
{
"title": "Menene zai faru a lokacin da Yahweh ya nuna wa Dauda alamar tagomashin sa?",
"body": "Waɗanda ke kin dauda zasu ga tagomashin Allah kuma zasu sha kunya."
}
]