ha_psa_tq_l2/86/10.txt

18 lines
493 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne kaɗai yake abubuwan al'ajibi?",
"body": "Allah ne kaɗai yake yin abubuwa al'ajibi."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya koya masa?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya koya masa hanyoyinsa."
},
{
"title": "Mene ne zai faru idan Yahweh ya koya wa Dauda?",
"body": "Dauda zai yi tafiya cikin gaskiyar Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yace wa Yahweh yayi?",
"body": "Dauda zai yabi Allah kuma ya ɗaukaka sunan Allah har abada."
}
]