ha_psa_tq_l2/85/08.txt

14 lines
451 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin yace zai faru idan Yahweh Allah ya saurare shi?",
"body": "Allah zai kawo salama ga mutanensa, amintattun mabiyansa."
},
{
"title": "Mene ne mutanen za su yi domin su sami salama da Allah?",
"body": "Mutanen Allah ba zasu koma ga bin hanyoyinsu na wauta ba."
},
{
"title": "Mene ne zai kasance a ƙasar idan ceton Allah ya kusa ga ma su tsoron sa?",
"body": "ɗaukakar Allah zai kasance a ƙasar."
}
]