ha_psa_tq_l2/85/07.txt

6 lines
168 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin ke roƙon Allah ya nuna kuma ya ba mutanensa?",
"body": "Ya na rokon Allah ya nuna masu adalcin alkawarinsa kuma ya basu ceto."
}
]