ha_psa_tq_l2/83/09.txt

6 lines
186 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Asaf ya roƙi Allah yayi wa maƙiyansa kamar yadda yayi wa Midiya, Sisera, da Yabin?",
"body": "Ya roƙa a hallaka Endo suka zama kamar taki domin ƙasa."
}
]