ha_psa_tq_l2/82/03.txt

10 lines
326 B
Plaintext

[
{
"title": "Don menen Asaf ya roƙi Allah yayi wa talakawa da marasa mahaifa kuma da shan azaba da marasa galihu?",
"body": "Ya roƙi Allah ya kare hallin su."
},
{
"title": "Mene ne Asaf ya roƙi Allah domin talakawa da mabukata?",
"body": "Ya roƙi Allah ƙubutar da su kuma ya fisshe su daga hannun mugu."
}
]