ha_psa_tq_l2/81/08.txt

14 lines
404 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah yace a kan băƙin alloli?",
"body": "Allah yace kada wani bãƙon allah ya kasance a cikin Isra'ila kuma baza kuyi sujada ga wani bãƙon Allah ba."
},
{
"title": "Mene ne Allah yace yayi wa Isra'ila?",
"body": "Ya fitar sa su daga Masar."
},
{
"title": "Don mene ne Allah yace wa Isra'ila su buɗe bakin su?",
"body": "Yace su buɗe domin ya cika shi."
}
]