ha_psa_tq_l2/81/03.txt

14 lines
434 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane lokaci ne ya kamata mutane su hura kahon ragon?",
"body": "Ya kamata su hura shi a ranar sabon wata, ranar cikakken wata, a lokacin da bukin su ya fara."
},
{
"title": "Wanene ya ba ka'idodi da dokoki don Isra'ila?",
"body": "Allahn Yakubu ne ya basu don Isra'la."
},
{
"title": "Me ya sa Allahn Yakubu ya bada ka'idodi da dokoki don Isra'ila.",
"body": "Ya bada su a matsayin tsari a Yusufu."
}
]