ha_psa_tq_l2/81/01.txt

14 lines
482 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne maubucin yake ce wa kowa yayi wa Allah?",
"body": "Yace masu su yi waƙa da ƙarfi kuma sowa domin farinciki."
},
{
"title": "Wanne kayan waƙa ne marubucin yace wa dukkan mutane su yi waƙa da ita?",
"body": "Mutanen su yi waƙa da ganga kuma da busa ƙaho da molo."
},
{
"title": "Yaushe mutanen za su busa ƙahon ragon?",
"body": "Za s busa ƙahon rago a ranar tsayawar sabon wata, a ranar cikar wata, ranar da bukukuwanmu ke farawa."
}
]