ha_psa_tq_l2/80/09.txt

14 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah yayi domin ya shirya kuringan?",
"body": "Allah ya share ƙasar."
},
{
"title": "Mene ne kuringan ta rufe?",
"body": "Kuringan ta rufe duwatsu kuma manyan itacen sida."
},
{
"title": "Yaya nisan resen kurangan ta je?",
"body": "Kurangan ta miƙa rassanta har bakin teku tohonta kuma har bakin Kogin Yuferitis."
}
]