ha_psa_tq_l2/80/03.txt

10 lines
298 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin ke rokon Allah ya yi?",
"body": "Y ana rokon Allah ya dawo da su, ya haskaka fuskarsa a kansu kuma ya cece su."
},
{
"title": "Menene amsar yahweh a lokacin da mutanensa suka yi addu'a?",
"body": "Ya yi fushi da mutanensa a lokacin da suka yi addu'a."
}
]