ha_psa_tq_l2/78/70.txt

6 lines
150 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Allah ya zaɓa ya zama mai kiwon Isra'ila?",
"body": "A zaɓi Dauda, bawansa, ya ɗauke shi daga wurin tsaron tumaki."
}
]