ha_psa_tq_l2/78/67.txt

6 lines
149 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne kabila ne Allah ya zaɓa daga Isra'ila?",
"body": "Allah ya zaɓi kabilar Yahuda da Tsaunin Sihiyona wanda yake ƙauna"
}
]