ha_psa_tq_l2/78/38.txt

6 lines
154 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Allah ya nuna jinƙai ga Isra'ila?",
"body": " Ya gafarta laifofinsu bai hallaka su ba domin ya tuna su naman jiki ne kawai."
}
]