ha_psa_tq_l2/78/35.txt

6 lines
153 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ne yanayin zuciyar Isra'ila a gaban Allah?",
"body": "Zukatansu basu dogara gare shi ba, basu yi aminci ga alƙawarinsa ba."
}
]