ha_psa_tq_l2/78/23.txt

6 lines
198 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Allah ya tanada wa Isra'ila duk da yake ba su gaskanta da shi ba?",
"body": "Allah ya tanada ma su ta wurin zubu masu da manna da nama da yawa domin su ci su ƙoshi."
}
]