ha_psa_tq_l2/78/21.txt

6 lines
184 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Yahweh yayi fushi ya kai hari wa Isra'ila cikin fushinsa?",
"body": "Yahweh yayi fushi domin ba su gaskata Allah ba basu kuma dogara ga cetonsa ba."
}
]