ha_psa_tq_l2/78/09.txt

6 lines
151 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Isra'ila sunyi abu mara kyau a idon Allah?",
"body": "Basu kiyaye alƙawari da Allah ba, suka ƙi yin biyayya da dokarsa."
}
]