ha_psa_tq_l2/78/03.txt

6 lines
176 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Asaf zai ba wa tsara mai zuwa?",
"body": "Asaf zai sanar da tsara mai zuwa game da yabban ayyukan Yahweh, ƙarfinsa, da al'ajiban da ya aikata."
}
]