ha_psa_tq_l2/78/01.txt

6 lines
154 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Asaf zai koya wa mutanensa?",
"body": "Asaf zai buɗe bakinsa cikin misalai kuma zai raira game da ɓoyayyun abubuwa na dã."
}
]