ha_psa_tq_l2/75/08.txt

10 lines
292 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene mugaye zasu yi da kofin da ake sa kunfa wa ruwan inabi a hannun Yahweh?",
"body": "Za su sha shi har sai ya ƙare sukka."
},
{
"title": "Ta yaya Asaf zai yabi Allahn Yakubu?",
"body": "Zai ci gaba da faɗin abin da Allah yayi kuma ya raira yabo gare shi."
}
]