ha_psa_tq_l2/75/07.txt

10 lines
242 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Asaf yace game da Allah?",
"body": "Allah ne mai shari'a yakan ƙasƙantar yakan kuma ɗaukaka sama."
},
{
"title": "Mene ne mugaye za su yi da kofin inabin hannun Yahweh?",
"body": "Za su sa har karshe."
}
]