ha_psa_tq_l2/74/08.txt

10 lines
259 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene abokan gaba suka yi wa wuraren taruwa?",
"body": "Sun ƙone su dukka wuraren taruwa a ƙasar."
},
{
"title": "Menene mutanen Allah basu gani ba kuma?",
"body": "Ba su ga ko wani abin al'ajibi ba, babu ko wani annabi kuma."
}
]