ha_psa_tq_l2/74/03.txt

6 lines
176 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne ɓarna ne maƙiyan sun yi a wuri mai tsarki?",
"body": "Sun kafa tutan yaƙinsu, sun sassare ruƙuƙin kurmi da gatura, kuma sun ragargaza dukka."
}
]