ha_psa_tq_l2/73/13.txt

10 lines
277 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Asaf naji cewa ya kiyaye zuciyarsa a banza?",
"body": "Asaf na shan azaba da horo kowacce safiya da rana."
},
{
"title": "Mene ne zai faru idan Asaf ya faɗi waɗannan abubuwa?",
"body": "Zai ci amanar wannan tsarar ta 'ya'yan Allah."
}
]