ha_psa_tq_l2/73/07.txt

10 lines
284 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene sakamakon makancewar mugaye?",
"body": "Daga makancewar sa zunubi ke fitowa da kuma mugun tunani."
},
{
"title": "Wane abubuwa mugaye ke yi?",
"body": "Suna izgilli, fadin mugayen abubuwa, barazanar tashin hankali, kuma suna maganar gaba da sama."
}
]