ha_psa_tq_l2/73/06.txt

10 lines
300 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne fahariya da tashin hankali ya kama ga mugaye?",
"body": "Girmankai na rataye a wuyansu kamar sarƙa, tashin hankali ya rufe su kamar riga."
},
{
"title": "Mene ne sakamakon makantar mugaye?",
"body": "Daga irin wannan makantar zunubi ke zuwa da mugayen tunani."
}
]