ha_psa_tq_l2/73/04.txt

6 lines
244 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Asaf ya kwatanta masu girman kai da mugaye?",
"body": "Yace basu da raɗaɗi har ranar mutuwarsu, amma suna da ƙarfi kuma suna ci da kyau, basu da nawayar sauran mutane, kuma basu da masifu kamar na sauran mutane."
}
]