ha_psa_tq_l2/72/06.txt

6 lines
166 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Suleman yake son ranar sarki ta kasance?",
"body": "Yana so su zama kamar ruwan sama a kan ciyawa, kamar zubowar ruwan sama a kan ƙasa."
}
]