ha_psa_tq_l2/72/04.txt

6 lines
188 B
Plaintext

[
{
"title": "Har yaushe Suleman yake so mutane su girmama Allah?",
"body": "Yana so su girmama Allah idan rana tana haskakawa kuma idan wata yana nan har zuwa tsararraki dukka."
}
]