ha_psa_tq_l2/72/03.txt

10 lines
339 B
Plaintext

[
{
"title": "Har tsawon wane lokaci ne Suleman ya so mutane to girmama Allah?",
"body": "Yana so su girmama Allah tun da sauran rana kuma muddin wata na nana a dukkan tsara."
},
{
"title": "Menene Suleman ke son ranakun sarki su zama?",
"body": "Yana son su su zama kamar ruwa a ciyawa, da ruwan saman da ke jiƙa duniya."
}
]