ha_psa_tq_l2/72/01.txt

6 lines
190 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Suleman ya roƙi Allah ya bada dă wa sarkin?",
"body": "Suleman ya roƙi Allah ya ba wa sarkin umurninsa mai adalci, kuma ya ba wa dănsa adalcin Allah."
}
]