ha_psa_tq_l2/71/17.txt

6 lines
207 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Yahweh ba zai yashe da marubucin ba?",
"body": "Yahweh ba zai yashe da shi ba domin marubucin ya shelar ƙarfin Yahweh ga tsara mai zuwa, kuma ikonsa ga kowanne mai zuwa."
}
]