ha_psa_tq_l2/71/11.txt

6 lines
210 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene abokan gaban marubucin suka ce a lokacin da suke ƙullawa tare a kan shi?",
"body": "Suna cewa, \"Allah ya yashe shi; ku bi shi kuma ku ɗauke shi, don babu wanda zai cece shi.\""
}
]