ha_psa_tq_l2/71/10.txt

6 lines
186 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne maƙiyan marubucin ke cewa lokacin da suke shirya gäba tare?",
"body": "Sun ce, \"Allah ya yashe shi, ku bi ku ɗauko shi, gama ba wanda zai cece shi.\""
}
]