ha_psa_tq_l2/68/10.txt

14 lines
406 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Allah ya aika wa mutanensa?",
"body": "Allah ya aika ruwa a yalwace domin ya ƙarfafa gadonsa a lokacin da shike gajiya."
},
{
"title": "Menene babban soja ya sanar?",
"body": "Sojan ya sanar da umurnin Ubangiji."
},
{
"title": "Menene matan da ke jira a gida ke yi bayan sojojin sarakuna sun gudu?",
"body": "Suna raba azurfa da zinariyar kurciya da suka kwace."
}
]