ha_psa_tq_l2/67/04.txt

10 lines
338 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa ya kamata ƙasashe suyi murna da waƙa?",
"body": "Ya kamata ƙasashe suyi murna da waƙa domin Allah zai hukunta mutane tare da adalci kuma yayi mulkin ƙasashen duniya."
},
{
"title": "Me ya sa duniya ta bayar da girbin ta?",
"body": "Duniya ta bayar da girbinta domin Allah ya albarkaci mutane."
}
]