ha_psa_tq_l2/64/08.txt

10 lines
416 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin matakin da Allay ya ɗauka, me zai faru da abokan gaba?",
"body": "Za'a sa abokan gaba su yi tuntuɓe kuma duk waɗanda suka gan su za su kaɗa kawunansu."
},
{
"title": "Yaya dukkan mutane za su amsa a lokacin da Allah ya hukunta abokan gaba Dauda?",
"body": "Dukkan mutane za su ji tsoro, za su shella ayyukan Allah, kuma su yi tunani da hikima game da abubuwan da Allah ya yi."
}
]