ha_psa_tq_l2/63/10.txt

6 lines
194 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene zai faru ga waɗanda suka biɗi su hallaka rain Dauda?",
"body": "Za su tafi cikin ƙasan sassan duniya, za'a bashe su ga ikon takobi, kuma a bashe su ga dawakai."
}
]