ha_psa_tq_l2/61/05.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Allah ya yi wa Dauda da ya ji alƙawarinsa?",
"body": "Allah ya ba shi gadon waɗanda suke darajanta sunana Allah."
},
{
"title": "Menene Allah domin rayuwar Sarki?",
"body": "Allaha zai ƙara rayuwar sarki domin shekarunsa su zama kamar zamanai masu yawa."
}
]