ha_psa_tq_l2/60/02.txt

10 lines
263 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah ya yi wa kasar?",
"body": "Ya sa kasar razana kuma ya tsage ta."
},
{
"title": "Mene ne Allah ya nuna wa mutanensa kuma ya să sun sha?",
"body": "Ya nuna masu abubuwa masu wuya kuma yasa sun sha ruwan inabin tangaɗi."
}
]