ha_psa_tq_l2/58/10.txt

6 lines
135 B
Plaintext

[
{
"title": "A wane lokaci ne adali zai yi farin ciki?",
"body": "Adali zai yi farin ciki a lokacin da ya ga ramakon Allah."
}
]