ha_psa_tq_l2/57/09.txt

14 lines
394 B
Plaintext

[
{
"title": "A ina ne Dauda zai bada godiya ga Ubangiji?",
"body": "Dauda zai bada godiya ga Ubangiji cikin mutane."
},
{
"title": "A ina ne Dauda zai yi wakar yabo ga Ubangiji?",
"body": "Dauda zai yi wakar yabo ga Ubangiji cikin al'ummai."
},
{
"title": "A ina ne Dauda yace jinƙan Allah ya ɗaukaka?",
"body": "Dauda yace jinkan Allah ya daukaka a kan dukkan duniya."
}
]