ha_psa_tq_l2/56/02.txt

10 lines
309 B
Plaintext

[
{
"title": "A wane lokaci ne abokan gaban Dauda suka so su haɗiye shi?",
"body": "Abokan gaban Dauda sun so su haɗiye shi dukkan tsawon rana."
},
{
"title": "Dauda ya rantse cewa zai yi menene a lokacin da ya ji tsoro?",
"body": "A lokacin da Dauda ya ji tsoro, zai sa dogararsa ga Allah."
}
]