ha_psa_tq_l2/55/08.txt

6 lines
150 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake roƙon Ubangiji yayi da maƙiyan sa?",
"body": "Ya roƙi Ubangiji ya hallaka su, kuma ya ruɗa harsunansu."
}
]