ha_psa_tq_l2/55/03.txt

10 lines
271 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa dauda ba ya da hutu a matsalolinsa?",
"body": "Ba ya da huta domin muryoyin abokan gabansa, kuma domin zaluncin mugaye."
},
{
"title": "Wane irin babban tsoro ne ya faɗo wa Dauda?",
"body": "Babban tsoron mutuwa ya faɗo wa Dauda."
}
]