ha_psa_tq_l2/51/06.txt

6 lines
214 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Dauda ya tambayi Allah yayi domin ya tsarkaka?",
"body": "Ya tambayi Allah ya tsarkake shi da sabulu saboda ya zama da tsabta, kuma ya wanke shi ya zama fari fiye da garin ƙanƙara."
}
]