ha_psa_tq_l2/51/05.txt

6 lines
151 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaushe Dauda yace zunuban sa sun fara?",
"body": "Yace an haife shi cikin zunubi, tun daga cikin mahaifiyar, yana cikin zunubi"
}
]