ha_psa_tq_l2/51/04.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "Ma wanene Dauda ya ce yayi zunubi?",
"body": "Y ce yayi wa Allah zunubi, kuma wa Allah kaɗai."
},
{
"title": "A wane lokaci ne Dauda ya ce zunubinsa ya fara?",
"body": "Ya ce an haife shi a cikin zunubi, kuma a lokacin da mamarsa ta haife shi, yana cikin zunubi."
}
]