ha_psa_tq_l2/49/09.txt

10 lines
323 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne zai iyadawwama har abada?",
"body": "Babu wanda zai dawwama har abada da har jikinsa ba zai ruɓe ba."
},
{
"title": "Mene ne yake faruwa da mutane masu hikima, wawaye, da sakarku?",
"body": "Masu hikima na mutuwa; wawaye da sakarkaru ma na lalacewa su kuma bar wadatarsu ga waɗansu."
}
]